Muhimman labarai a ranan Alhamis

Jaridar Naij.com ta tattara muku muhimman labarai da suka kani a ranan Alhamis, 22 ga watan Satumba.

1. Kifayen gidan gonan Goodluck Jonathan na ciniki a Abuja

Goodluck Jonathan's fishes

Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya samu kudi yayin da yana ciniki a gidan gonar sa da ke Abuja.

2.Yan shi’a sun mamaye titunan Abuja

gwamnatin jihar Kaduna

Wasu membobin kungiyar Shia

Mambobin kungiyar mabiya addinin shi’a sun yi zanga-zanga a babban birnin najeriya a ranan Alhamis, 22 ga watan Satumba.

3. Direban Buhari ya mayar da kudin da ya tsinta a kasar Saudiyya

Wani mai suna, Buhari Sa

Direban shugaba Buhari

Direban shugaba buhari ya tsici kudi a kasar saudiya ya kuma mayar ga hukuma

llau, ya watsa labarin yadda direban shugaba Buhari, Sa’idu Afaka, ya nuna adabinsa a kasar Saudiyya.

4. An ga gawar dan Najeriya a tayan jirgin sama

article-2609270-1D3C181D00000578-901_634x356

Wata jirgin kasar saudiyya da ta dawo saudiyya daga Najeriya da ake da dubawa a babban filin jirgin samam King Abdulaziz inda aka gan gawar mutum.

5. Wani mutum ya kashe matarsa mai juna biyu, ya birne ta

00000

An gano gawar mata mai juna biyu da mijinta ya kashe kuma ya birne ta domin kada a kamasu

6.Kama Patience Jonathan zai jawo zubda jinni – NDPPVF

Imo-militants

Kungiyar yan bindiga, NDPPVF tace mambobinta ma’aikata a kamfanin mai da iskar gas, suka ce zasu tabbatar da cewa zasu sanya bam a hedikwatar NNPC.

The post Muhimman labarai a ranan Alhamis appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.



from Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7 http://ift.tt/2cLFGQ4
via IFTTT


SHARE THIS
Previous Post
Next Post